Shahararriyar mawaƙiyar Najeriya Tiwa Savage ta bayyana cewa yawancin mazan da ke neman soyayya da ita masu aure ne, ba kuma da wata manufa ta kirki suke kusantarta ba.
Ta yi wannan bayani ne a cikin wani shirin sauti mai taken Lip Service, inda ta ce hakan ya sa take taka-tsantsan wajen yarda da kowa.
A cewar ta, idan ma ta amince da ɗaya daga cikinsu, to lallai “za a sami wata mace ta biyu” domin ba gaskiya suke nema ba.
Ku cigaba da bibiyar shafin Fitacciya domin samun ingantattu kuma tsaftattattun labarai.
#Fitacciya #nacce #YancinFaɗa #Kano #YanJarida #GwamnatinKano #YusufAbba #HakkokinDanAdam #FreePress #MediaFreedom #Najeriya #Democracy #YancinJarida #VoiceOfThePeople #LabaranKano #BreakingNews #FreedomOfSpeech #PoliceArrest #OnlineMedia #DigitalJournalism #HakkokiDaDoka #NBC #FitacciyaUpdates
0 Comments